Download: Wakokin Aiyukan Shugaba Muhammadu Buhari Daga DAUDA ADAMU ABDULLAHI (RARARA)

Fasihin mawakin nan na siyasa Dauda Adamu Abdullahi Kahutu wato Dauda kahutu Rarara ya fitar da sabuwar wakar shi dangane da ayyukan da shugaba Muhammadu Buhari ya gudanar a cikin shekarar shida na mulkinsa

: :

WAKOKIN AIYUKAN SHUGABA MUHAMMADU BUHARI DAGA BAKIN CHIYAMAN DAUDA ADAMU ABDULLAHI (RARARA)